<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>17</hymn_number>
<title>Mai Jin Addu’a Yana Nan Y17</title>
<lyrics>[V1]
 'Y17 MAI JIN ADDU'A YANA NAN
 1) Mai jin addu'a yana nan,
 Mai jin addu'a yana nan.
 Roƙo ku yi, shi ma zai ji,
 Mai jin addu'a yana nan.
 2) Mai jin tausayinku 'na nan,...
 3) Mai Ceton ranku yana nan,...
 4) Mai ƙarfafa ku yana nan,..
 5) 5) Mai bi da nasa yana nan,...</lyrics>
</song>